Cikakken Tarihin Hadizan Saima

SUNA: Hadiza Muhammad INKIYA : Hadizan saima

AIKI : jarumar fim, yar kasuwa

AURE: Babu

YARA : Biyu {2}

GARI : Kano

KASA : Nigeria hadiza Muhammad

WACECE HADIZA

SAIMA Hadiza Muhammad wacce akafi Sani da. hadiza saima shahararriyar jaruma a masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood wacce a iya cewa ba kamar a wannan zamanin musamman a bangaren datafi kwarewa wadda take fitowa a masayin mahaifiya duba da yanayin kamun kanta da kuma kare mutuncinta

FARA FIM

Sannan jarumar kamar yadda ta zayyana ta fara jin ra’ayin yin fimne ta dalilin wani shiri mesuna _kiyarda dani wadda ake shiryawa a unguwarsu a waccan zamanin Karanta Cikakken tarihin Ahmed ali nuhu

DAUKAKARTA

Sanan duk da cewa tajima a masana’antar daukakarta ya fara tun bayan fitowarta a wani fim Mesuna _Dan marayar Saki Wadda tafito tare da *Jarumi Ali nuhu da *Jarumi sadiq Sani Sadiq Dadai sauransu

JERIN FINA FINAI

Sannan jarumar hadiza Muhammad wadda akafi Sani da hadizan saima ta fito a fina finai da dama kamarsu _Dan marayan zaki _Budurwar zuciya _Hajjaju Dadai sauransu.

HADAKA

Sannan jarumar ta fito a fina finai da dama tare da jarumai da dama kamarsu *Ali nuhu *Adam A zango *Sadiq sani sadiq *Rabiu rikadawa *tijjani faraga *Sani danja *Jamila Umar nagudu *fati washa *nafisa abdullahi *Tima yola *tima makamashi *Saratu gidado *Garzali miko *Abdullahi amdaz *Maryam yahaya *Maryam booth *Ramadan booth *Musa mai Sana’a *Shamsu dan iya *Lawan Ahmed Dadai sauransu

KARATU

Sannan jarumar tayi karatunta na matakin primary da matakin gaba da primary wato secondary duk a jahar kano saidai haryanzu bata samu damar cigaba da karatunnata zuwa matakin gaba da secondary Ba

AURE

Sannan jarumar hadiza Muhammad wacce akafi Sani da hadizan saima ta taba yin aure wadda har yakai ga sun hai yara biyu mace daya na miji days

Sannan kamar yadda ta zayyana jarumar ta Sani taga yaro karami yana binta da sunan soyayya Sannan ta samo sunan saima ne ta dalilin wata kawarta wadda yakasance sunan kawarta tace saima wadda akafi saninta da saima Muhammad daya daga cikin jaruman kannywood

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*