Hira Da Mahaifin Mawaki Mr442 Game Da Kamashi Da Akayi, Da Kuma Halin Da Yaron Nashi Ke Ciki A Kasar Niger

Hira Da Mahaifin Mawaki Mr442 Game Da Kamashi Da Akayi, Da Kuma Halin Da Yaron Nashi Ke Ciki A Kasar Niger, Abin Da Mutane Ke Tambaya Shine wai Dama Mahaifin Mr442 Yana Raye, Amma Yake Wannan Irin Iya Shegen.

Mahaifin Na Mawakin Ya Bayyana Dalilin Abin Da Yasa A Kama Mawakin, Da Kuma Halin Da Mawakin Ke Ciki A Kasar Ta Niger, Ya Bayyana Cewa Wani Abokin Na Dan Nasa Ne Dake Zama A Niger Ya Bugawa Mr442 Din Takardun Bogi.

Inda Hukuma Su Kamashi, Amma Zuwa Yanzun Ana Iya Bakin Qoqari Domin Ganin An Fitar Dashi Da Abokinsa Ola, Daga Hannun Jami’an Tsaro.

Ga Hirar Da Ayi Da Mahaifin Na Mr442.

 

Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*